Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Sabuwar manufar daidaitawa ta kasar Sin na da amfani ga ci gaba da bunkasa tattalin arzikin kasar kamar yadda ya kamata 2007/12/07
An labarta cewa, shekaranjiya ne, aka kawo karshen taron kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin kan harkokin tattalin arziki, wanda aka gudanar da shi domin aza tubali mai inganci ga bunkasa tatttalin arzikin kasar gadan-gadan
• Kasar Sin tana kokarin zama wata kasa da ke da kyakkywan muhalli a shekarar 2020 2007/12/04
A ran 4 ga wata a gun wani taron manema labaru da aka yi a birnin Beijing, Mr. Zhu Lieke, mataimakin shugaban hukumar gandun daji ta kasar Sin ya bayyana cewa, gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali sosai kan yadda za a kafa wani muhalli mai daukar sauti da kiyaye muhalli
• Lardin Jilin ya raya masana'antun da ke cikin hannun gwamnati bisa sabbin fasahohin da suka kirkiro da kansu 2007/12/03
Kamfanin nazarin fasahar bayani na Qiming mai hannun jari na daya daga cikin rukunin kera motoci na fako na kasar Sin mai hannun jari, wani kamfanin kera motoci mafi girma a kasar Sin da ke lardin Jilin a arewa maso gabashin kasar
• Kasar Sin za ta raya sabon makamashi a yankunan karkara 2007/11/23
A ran 23 ga wata a nan birnin Beijing, ofishin ba da jagoranci kan harkokin makamashi na kasar Sin da hukumar tsara shirin neman bunkasuwa ta majalisar dikin duniya sun yi taron kasa da kasa na kara wa juna sani kan yadda za a raya sabon makamashi a yankunan karkara na kasar Sin
• Jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kanta tana neman sabuwar hanyar tabbatar da ba da ilmi cikin adalci 2007/11/21
Makarantar midil ta Liu Panshan wata makaranta ce da gwamnatin birnin Yinchuan na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kanta ta kafa domin dalibai masu fama da talauci musamman. Wannan kuma makaranta ce da gwamnatin jihar Ningxia ta kafa lokacin da take neman hanyar ba da ilmi cikin adalci.
• Ra'ayoyin wakilan babban taron wakilan JKS kan ra'ayin raya kasa ta hanyar kimiyya 2007/10/17
Yanzu a nan birnin Beijing, ana yin babban taron wakilan kasa a karo na 17 na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin wadda ke kan karagar mulkin kasar. A cikin rahoton da ya gabatar a gun taron, Mr Hu Jintao...
• Jama'ar kasar Sin suna mai da hankulansu a kan babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin 2007/10/16
A yanzu haka dai, ana taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin a karo na 17 a nan birnin Beijing, wanda ya kasance wani taro mai muhimmancin gaske a lokacin da Sin ta shiga wani muhimmin zamani wajen yin gyare-gyare da raya kasa, kuma bude taron ya jawo hankulan bangarori daban daban...