Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kabaran sarakuna na daular Xixia 2008/01/29
Yau ran 24 ga wata, na kai ziyara a kabaran sarakuna na daular Xixia. Kabaran sarakuna na daular Xixia suna gindin dutsen Helan da ke yammacin birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia mai ikon tafiyar da harkokin kanta. An bine sarakuna 9 na daular Xixia a wannan yanki mai fadin muraba'in kilomita fiye da 50.
• Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia 2008/01/23
Jiya ran 7 ga wata, na iso birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia ta kabilar Hui mai ikon tafiyar da harkokin kanta. Bayan da na huta kadan kuma, na kai ziyara a Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia a yau ran 8 ga wata...
• Abincin musulmai da likitancin gargajiya na kabilar Hui a jihar Ningxia 2008/01/23
Da sassafe kuma, na tashi daga hotel, na nufi Kamfanin abincin musulmai mai suna 'Jinfulai' a cikin Sinanci. Magaja na wannan kamfani wato Mr Ma Honglin ya raka mana, mu zagaya a cikin kamfaninsa. A wurin kuma, an yanka awaki bisa oda, wato bayan da aka yanka...
• Samun jituwa a cikin unguwannin jama'a ta hanyar yin shawarwari 2008/01/10
An kafa unguwar Qinghe a shekaru 80 na karnin da ya gabata, inda ake iya samun mutane 6600, kuma fiye da kashi 90 cikin dari daga cikinsu ma'aikata ne. tsohuwar shugabar kwamitin kula da ayyukan unguwar Guo Zhaoxiong ta bayyana cewa, a shekaru 90...
• Kogunan dutsen Xumi na jihar Ningxia 2008/01/10
Kogunan dutsen Xumi yana arewa maso yammacin birnin Guyuan da ke kudancin jihar Ningxia. Kuma ma'anar Xumi ita ce dutsen da ke da dukiyoyi. An iya samun duwatsu iri daban daban a dutsen Xumi, kuma idan lokacin zafi da lokacin kaka yayi...
• Samun jituwa a cikin unguwannin jama'a ta hanyar yin shawarwari 2008/01/03
An kafa unguwar Qinghe a shekaru 80 na karnin da ya gabata, inda ake iya samun mutane 6600, kuma fiye da kashi 90 cikin dari daga cikinsu ma'aikata ne.
• Kogunan dutsen Xumi na jihar Ningxia 2008/01/03
Kogunan dutsen Xumi yana arewa maso yammacin birnin Guyuan da ke kudancin jihar Ningxia. Kuma ma'anar Xumi ita ce dutsen da ke da dukiyoyi.
• Kwalejin koyon ilmin addinin Musulunci ta jihar Ningxia 2007/12/27
Kwalejin koyon ilmin addinin Musulunci ta jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin tana birnin Yinchuan, hedkwatar jihar, kuma an kafa ta a shekara ta 1985 domin horar da manya maza da mata masu aikin koyar da addinin Musulunci...
• Gidan marayu musulmai na farko na jihar Ningxia 2007/12/27
An kafa gidan marayu musulmai na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin a ran 20 ga watan Yuni na shekarar nan da muke ciki, wanda yake gundumar Xingjing da ke karkashin jagorancin birnin Yinchuan, hedkwatar jihar...
• Makarantar koyar da harshen Larabci na Tongxin ta jihar Ningxia 2007/12/20
Yawan 'Yan kabilar Hui ya kai kashi 47 cikin dari na dukkan yawan mutanen birnin Wuzhong da ke tsakiyar jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin. Har kullum fararen hula na kabilar Hui suna da al'adar shigad da yaransu cikin masallatai da makarantun koyar da harshen Larabci domin koyon Alkur'ani mai girma da kuma harshen Larabci.
1 2 3