Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Amincin da ke tsakanin Mr Simon J. Mackinon da birnin Shanghai na kasar Sin 2007-12-19

Malam Simon J. Mackinon dan kasar Birtaniya ne. Ma Ximen sunan Sinanci da ya rada wa kansa ne. Yau kusan shekaru 20 ke nan yake zaune a birnin Shanghai na kasar Sin, matarsa ma 'yar birnin Shanghai ce. Gwamnatin birnin Shanghai ta taba ba shi lambobin yabo da dama, musammam ma a kwanakin baya ta lakaba masa sunan mazaunin birnin mai girmamawa.

• Mr. Stephen da karamin dakinsa na sayar da pizza da ke birnin Yinchuan 2007-11-13

A ganin dimbin mutanen kasashen waje, birnin Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin wani birni ne da suke iya raya ayyukansu da kuma jin dadin zaman rayukansu. Yau na yi intabiyu tare da Stephen Newenhisen, wani dan Amurka da ke gudanar da wani karamin dakin sayar da Pizza na kasar Amurka a birnin Yinchuan.

• An gudanar da tattalin arziki da kyau cikin watanni 9 na farkon wannan shekara 2007-11-02
A ran 2 ga wata a birnin Beijing, wani jami'in kwamitin bunkasuwa da gyare-gyare na kasar Sin ya nuna cewa, a cikin watanni 9 na farkon wannan shekara, an gudanar da tattalin arziki da kyau, amma har ila yau, an samu karuwar sana'o'in da suke bata makamashi da yawa.
• An sami ci gaba wajen yin taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi na kasar Sin da kasashen waje. 2007-10-23
A watan satumba da ya wuce, an shirya taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi da kasashen waje a karo na 16 a birnin Urumqi, fadar gwamnatin jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai ikon aiwatar da harkokin kanta ta kasar Sin. 'Yan kasuwa na gida da waje da yawa sun halarci irin wannan taro da a kan shirya sau daya a ko wace shekara.