Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-11-02 14:55:53    
Kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama ginshikinta ita ce mahaliccin wadda ta fara sha'anin bude kofa ga kasashen waje da yin gyare-gyare a gida

cri

Ran 2 ga wata, kamfanin dilancin watsa labaru na Xinhua ya bayar da wani labarin jarida cewa, kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama kinshikinta ita ce mahaliccin wadda ta fara sha'anin bude kofa ga kasashen waje da yin gyare-gyare a gida

 

A cikin rahoton da aka yi a gun babban taro na karo na 17 na wakilan J.K.S, Kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama kinshikinta ita ce ta jagora jama'ar duk kasar Sin wajen fara babban sha'anin bude kofa ga kasashen waje da kuma yin gyare-gyare a gida. Kamfanin Xinhua ya bayyana cewa, Kungiyar shugabancin kwamitin tsakiya ta zuriya ta biyu wadda marigayi Deng Xiaoping ya zama kinshikinta ita ce ta kafa wannan manufa mai ma'anar tarihi a sabon zamani.Wannan manufa fara tafiya da sha'anin "bunkasa gurguzu da ke bayyana halin musamman na kasar Sin", kuma ta tabbata da tunanin Deng Xiaoping da manyan manufofin da J.K.S.