logo

HAUSA

An ba da sanarwa a cikakken zama na 3 na kwamitin kolin JKS karo na 20

2024-07-18 17:01:24 CMG Hausa

Yau Alhamis ne aka ba da sanarwa a cikakken zama na 3 na kwamitin kolin Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin JKS karo na 20 a nan birnin Beijing. (Tasallah Yuan)