logo

HAUSA

Daliban Afirka suna fatan gina kasashensu da ilmomin da suke koya a Sin

2024-09-05 16:34:44 CGTN HAUSA

 Daliban kasashen Afirka dake karatu a wata jami’ar kasar Sin, sun bayyana fatan gina kasashensu da ilmomin da suke koya a Sin. Bari mu duba karin haske ta shirinmu na yau.