Shugaban kasar Sin ya jajantawa Donald Trump
2024-07-14 16:23:00 CMG Hausa
A yau Lahadi, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya ce Sin ta damu da harin bindiga da aka kaiwa tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jajantawa tsohon shugaban na Amurka. (Saminu Alhassan)