logo

HAUSA

Xi ya gana da Firaministan kasar Vanuatu

2024-07-12 19:54:49 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da Firaministan Jamhuriyyar Vanuatu Charlot Salwai a yau Juma’a a nan birning Beijing.