logo

HAUSA

Shugaban Guinea Bissau ya ajiye kambun furanni gaban hasumiyar tunawa da jaruman jama'ar kasar Sin.

2024-07-10 16:11:56 CMG Hausa

 

Shugaban kasar Guinea Bissau Umaro Cissoko Embalo, ya ziyarci filin Tian’anmen dake tsakiyar birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, a safiyar yau Laraba, inda kuma ya ajiye kambun furanni gaban hasumiyar tunawa da jaruman jama’ar kasar Sin.  (Amina Xu)