logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya gana da firaministar kasar Bangladesh

2024-07-10 19:05:16 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da Firaministar kasar Bangladesh Sheikh Hasina a babban dakin taron jama’a dake nan birnin Beijing a yau Laraba. (Yahaya)