Xi ya taya Ghazouani murnar sake zaben sa a matsayin shugaban Mauritania
2024-07-05 18:54:39 CMG Hausa
A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aikewa Mohamed Ould Cheikh Ghazouani, sakon taya shi murnar sake zaben sa a matsayin shugaban kasar Mauritania. (Saminu Alhassan)