logo

HAUSA

Xi Jinping ya gana da shugaban Belarus Alexander Lukashenko

2024-07-04 21:14:58 CMG Hausa

Da yammacin yau Alhamis 4 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na Belarus Alexander Lukashenko a birnin Astana.    (Saminu Alhassan)