logo

HAUSA

Xi ya gana da shugabannin kasashen Azerbaijan Uzbekistan da Kyrgyzstan

2024-07-03 21:14:09 CMG Hausa

Da yammacin ranar 3 ga watan Yuli agogon wurin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban kasar Azerbaijan Ilham Aliyev, da shugaban kasar Uzbekistan Shavkat Mirziyoyev, da shugaban kasar Kyrgyzstan Sadyr Japarov a Astana. (Yahaya)