Xi Jinping ya yi shawarwari da Kassym-Jomart Tokayev
2024-07-03 14:14:53 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Kazakhstan Kassym-Jomart Tokayev a Astana fadar mulkin kasar yau da safe.
Kafin hakan, Xi Jinping ya halarci gaggarumin bikin maraba da Kassym-Jomart Tokayev ya shirya masa a fadar mulkin kasar. (Amina Xu)