logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya kama hanya zuwa taron kolin SCO da ziyarar aiki a Kazakhstan da Tajikistan

2024-07-02 11:52:45 CMG Hausa

A safiyar yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing don halartar taron majalisar gudanarwar kungiyar hadin gwiwar Shanghai (SCO) karo na 24 a birnin Astana, da kuma ziyarar aiki a kasashen Kazakhstan da Tajikistan bisa gayyatar da Shugaba Kassym-Jomart Tokayev na jamhuriyyar Kazakhstan da Shugaba Emomali Rahmon na jamhuriyyar Tajikistan suka yi masa. (Yahaya)