Xi Jinping: Sa mutane a matsayi mafi muhimmanci a zuciya
2024-06-15 15:58:27 CMG Hausa
Daga jami'in kauye zuwa shugaba mafi girma a Sin, daga mafarkin ganin mazauna yankunan karkara sun samu isasshen abinci, zuwa cimma mafarkin farfadowar al'ummar kasar Sin, da gudanar da ayyuka masu amfani don jin dadin jama’a, har kullum ya kasance fata mafi girma na shugaba Xi Jinping.(Safiyah Ma)