logo

HAUSA

“Qiushi” za ta wallafa makalar Xi mai taken “Kirkirar sabon yanayin ci gaba mai inganci na Sin”

2024-06-15 16:16:10 CMG Hausa

Za a wallafa muhimmiyar makalar shugaban kasar Sin Xi Jinping, mai taken “Kirkirar sabon yanayin ci gaba mai inganci na kasar Sin”, a mujallar “Qiushi” fitowa ta 12, a gobe Lahadi 16 ga watan nan.

Rubutun ya kunshi tsokacin Xi Jinping, game da abubuwa masu muhimmanci da suka gudana tun daga watan Oktoban shekarar 2017 zuwa watan Maris na shekarar nan ta 2024. (Safiyah Ma)