logo

HAUSA

An wallafa littafin "Mak’alar Xi Jinping game da tsaron makamashi na Sin"

2024-06-10 20:26:51 CMG Hausa

Kwanan nan, madaba’ar koli mai tattarawa da kuma fassara littattafai domin rarrabawa a gida da waje, ta wallafa littafin "Mak’alar Xi Jinping game da tsaron makamashi na Sin" a gida, wanda kwalejin nazarin tarihi da adabi na kwamitin kolin JKS ya tace. (Safiyah Ma)