logo

HAUSA

An kafa cibiyar nazari ta CMG a Beijing

2024-06-07 15:23:23 CMG Hausa

 

Yau Juma’a, aka kafa cibiyar nazari na babban rukunin gidan rediyo da talibiji na kasar Sin (CMG) a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Inda shugaban kamfanin CMG, mista Shen Haixiong, da shugaban cibiyar nazarin harkokin rayuwar al’umma ta kasar Sin kuma shugaban cibiyar nazarin tarihin kasar, mista Gao Xiang, suka halarci bikin kaddamarwar, tare da gabatar da allunan cibiyar nazarin, gami da tashar masu neman matsayin shaidar ilimi na Postdoctor, duk a karkashin CMG. (Amina Xu)