logo

HAUSA

Xi Jinping ya taya cibiyar nazarin injiniyancin kasar Sin murnar cika shekaru 30 da kafuwa

2024-06-03 15:45:21 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya cibiyar nazarin injiniyanci ta kasar Sin, murnar cika shekaru 30 da kafuwa. (Murtala Zhang)