logo

HAUSA

Kasar Sin ta kaddamar da aikin girbin alkama a lokacin zafin bana ta hanyar amfani da na’urori daban-daban

2024-05-30 16:13:28 CMG Hausa

A matsayinsa na yanayin farko na samar da hatsi a duk shekara a kasar Sin, an riga an fara aikin girbin alkama a wurare daban-daban na kasar, inda ake sa ran amfani da na’urori da kayayyakin aikin gona sama da miliyan 16.5.