Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Sin zai kai ziyara Amurka
2024-05-29 19:57:12 CMG Hausa
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar da cewa, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Ma Zhaoxu, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Amurka, tun daga gobe Alhamis har zuwa ranar Lahadi 2 ga watan Yuni mai kamawa. (Saminu Alhassan)