logo

HAUSA

Wakilin musamman na shugaban Sin zai halarci bikin shan rantsuwar shugaban El Salvador

2024-05-28 15:42:01 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce bisa gayyatar da gwamnatin kasar El Salvador ta yi masa, wakilin musamman na shugaban kasar Sin, kuma ministan al’adu da yawon bude ido na kasar Sun Yeli, zai halarci bikin shan rantsuwar shugaban kasar El Salvador da zai yi tazarce a ranar 1 da watan Yuni mai zuwa. (Saminu Alhassan)