Shugaba Xi Jinping ya isa Serbia domin ziyarar aiki inda jiragen yaki na kasar Serbia sun yi wa jirgin musammam na shugaba Xi rakiya
2024-05-08 05:32:55 CMG Hausa
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa Serbia domin ziyarar aiki, a ranar Talata. Bayan shigar jirginsa na musammam yankin sararin samaniyar kasar Serbia, jiragen saman yaki na rundunar sojin kasar, sun tashi sama domin yi masa rakiya.