Xi da Macron sun gana da manema labarai tare
2024-05-07 00:41:47 CGTN
A ranar 6 ga wannan wata da dare, agogon Faransa, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron sun yi ganawa da manema labarai tare bayan tattaunawar da suka yi a fadar Elysee. (Jamila)