Xi Jinping zai gana da shugaban kasar Faransa da shugabar kwamitin kungiyar EU
2024-05-06 16:09:07 CMG Hausa
Da safiyar yau Litinin 6 ga wata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai gana da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, da shugabar kwamitin kungiyar EU Ursula von der Leyen, a fadar Élysée dake kasar Faransa bisa gayyatar da aka yi masa. (Zainab Zhang)