logo

HAUSA

Amsoshin Wasikunku: Wace Kasa ce Tafi Yawan Musulmai a Turai?

2024-04-16 09:20:30 CRI

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Saminu Alhassan ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.