logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz

2024-04-16 10:59:25 CMG Hausa

A safiyar yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz a Diaoyutai, gidan baki na kasa dake nan birnin Beijing. (Yahaya Mohammed)