logo

HAUSA

Mujallar Qiushi za ta wallafa muhimmin bayanin da Xi Jinping ya rubuta kan yayata al’adun gargajiiya

2024-04-15 15:41:07 CMG Hausa

Mujallar Qiushi da za a wallafa gobe Talata a kasar Sin, za ta gabatar da muhimmin bayanin da Xi Jinping, shugaban kasar Sin, ya rubuta mai taken “Kara karfin kiyaye al’adun da muka gada daga kakan-kakanni da yayata al’adun gargajiya masu haske”. (Amina Xu)