logo

HAUSA

Xi ya taya Pellegrini murnar zabarsa a matsayin shugaban Slovakia

2024-04-13 15:20:47 CMG Hausa

Yau Asabar shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taya Peter Pellegrini murnar zabarsa a matsayin shugaban kasar Slovakia. (Yahaya)