logo

HAUSA

Cinikayyar shige da fice ta Sin ta daga da kaso 5% a rubu’in farko na bana

2024-04-12 15:37:08 CMG Hausa

Cinikayyar shige da fice na Sin ta bunkasa da kaso 5 bisa dari, a rubu’in farko na shekarar nan ta 2024, idan an kwatanta na makamancin lokacin shekarar bara, kamar dai yadda alkaluman hukuma da aka fitar a Juma’ar nan suka tabbatar.  (Saminu Alhassan)