logo

HAUSA

Xi ya aike da sakon ta’aziyya ga shugaban kasar Mozambique

2024-04-11 21:21:45 CMG Hausa

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon ta’aziyya ga shugaban kasar Mozambique Filipe Jacinto Nyusi dangane da hadarin jirgin ruwa da ya afku a kasar Mozambique. (Yahaya)