logo

HAUSA

Xi ya amsa wasikar da tawagar jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma suka aike masa

2024-04-09 20:49:55 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya amsa wasikar da tawagar jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma na kasarsa suka aika masa, inda cikin martanin wasikar ya karfafa gwiwar su da su cimma nasarar samar da rundunar zamani ta musamman, daidai da mizanin kasa da kasa a fannin kwantar da tarzoma. (Saminu Alhassan)