logo

HAUSA

Shugaban kasar Suriname zai ziyarci kasar Sin

2024-04-08 19:47:29 CMG Hausa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban jamhuriyar kasar Suriname, Chandrikapersad Santokhi, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin daga ranar 11 zuwa ranar 17 ga watan nan na Afirilu. (Safiyah Ma)