logo

HAUSA

Beijing: An gudanar da bikin baje kolin aikin gona na zamani da fasahohin ban ruwa na kasa da kasa karo na 10

2024-04-03 18:57:29 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. Tsakanin ranar 31 ga watan Maris zuwa ranar 2 ga watan Afrilu, an yi bikin baje kolin aikin gona na zamani da fasahohin ban ruwa na kasa da kasa karo na 10 a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.