A karon farko lantarkin sabon makamashi ya zarta lantarkin kwal a kasar Sin
2024-07-26 15:48:19 CRI
A cewar hadaddiyar kungiyar masana’antun samar da wutar lantarki ta kasar Sin, adadin wutar lantarkin sabon makamashi ya zarta jimillar lantarkin kwal a kasar Sin. Bari mu ga karin haske kan batun a shirinmu na yau.