logo

HAUSA

Ministar kudi ta kasar Amurka za ta ziyarci kasar Sin

2024-04-03 11:20:42 CMG Hausa

Bisa tattaunawar da bangarorin kasar Sin da kasar Amurka suka yi, an tabbatar da cewa, ministar harkokin kudi ta kasar Amurka Janet Yellen za ta kawo ziyarar aiki kasar Sin daga ranar 4 zuwa 9 ga watan Afrilun da muke ciki. (Bello Wang)