logo

HAUSA

Shugaba Xi Ya Yi Kira Da A Dasa Karin Itatuwa Domin Samar Da Sin Mai Kyan Gani

2024-04-03 19:51:13 CMG Hausa

A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci gangamin sa kai na dasa itatuwa, wanda ya gudana a birnin Beijing, fadar mulkin kasar. Bayan dasa nasa bishiyoyin, shugaban na Sin ya kuma yi kira ga daukacin al’ummun Sin, da su yi hadin gwiwar shuka karin itatuwa domin samar da kasar Sin mai ban sha’awa.  (Saminu Alhassan)