logo

HAUSA

Cibiyar Sufurin Karkashin Kasa

2024-04-02 16:02:51 CRI

Birnin Beijing, babban birni ne na kasar Sin, za a kaddamar da babbar cibiyar sufuri ta karkashin kasa mafi girma dake Asiya nan ba da jimawa ba. Manyan hanyoyin sufuri guda hudu na hanyoyin jiragen kasa, tituna, jiragen ruwa da jiragen sama sun hadu a nan, kofofin shiga da fita 161, sun hada dukkan bangarorin, wadda ta kafa sabon ma’auni wajen gudanar da mulkin birane na zamani irin na Sin. Nan ba da jimawa ba, za a watsa kashi na farko na daya daga cikin shirye-shirye guda uku na shirin Karkashin Kasar Birnin Beijing Mai Ban Al'ajabi, wato Cibiyar Sufurin Karkashin Kasa.