logo

HAUSA

Amsoshin Wasikunku: Tarihin marubuci Abubakar Imam

2024-04-02 09:32:42 CMG Hausa

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Fa’iza Muhammad Mustapha ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.