logo

HAUSA

Zhao Leji: Zuba jari a Sin zuba jari ne don gaba

2024-03-28 11:40:15 CMG Hausa

Shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC Zhao Leji, ya ce zuba jari a kasar Sin tamkar zuba jari ne domin gaba, kasancewar babbar kasuwar kasar za ta ci gaba da haifar da babbar gajiya ga kowa.

Zhao, ya bayyana hakan ne cikin jawabinsa, yayin bude dandalin shekara shekara na Boao na nahiyar Asiya a yau Alhamis, a Boao na lardin Hainan dake kudancin kasar Sin. (Saminu Alhassan)