logo

HAUSA

Adadin motocin dake aiki da sabbin makamashi da Sin ta sayar a watan Maris ya karu bisa babban mataki

2024-04-26 13:29:40 CMG Hausa

 

A watan Maris da ya gabata, adadin motocin dake aiki da sabbin makamashi da kasar Sin ta sayar ya karu bisa babban mataki, inda adadin da ya kai dubu 698, wanda ya karu da kaso 28 cikin dari idan aka kwatanta shi da na makamancin lokaci na bara. Bari mu kalli yadda take wakana ta cikin shirinmu na yau.