logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya gana da firaministan Sri Lanka

2024-03-27 20:16:16 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da firaministan kasar Sri Lanka, Dinesh Gunawardena, yau Laraba a birnin Beijing.