logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Netherlands

2024-03-27 20:14:04 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana a yau Laraba da firaministan kasar Netherlands, Mark Rutte a nan birnin Beijing.