logo

HAUSA

Xi ya gana da firaministan Dominica

2024-03-25 20:08:32 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da Roosevelt Skerrit, firaministan kasar Dominica, yau Litinin a nan birnin Beijing. (Fa’iza Mustapha)