logo

HAUSA

Firaministan Netherlands zai kawo ziyara kasar Sin

2024-03-25 20:56:24 CMG Hausa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar a yau Litinin cewa, Firaministan kasar Netherlands Mark Rutte, zai ziyarci kasar Sin daga ranar 26 zuwa 27 ga watan nan na Maris.