logo

HAUSA

Shugaban kasar Nauru zai ziyarci kasar Sin

2024-03-23 21:23:23 CMG Hausa

Bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban kasar Nauru David Adeang, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin, tun daga ranar 24 zuwa 29 ga watan nan na Maris, kamar dai yadda kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a jiya Juma’a. (Saminu Alhassan)