logo

HAUSA

Xi ya yi kira da a kara azamar ingiza ci gaban yankin tsakiyar kasar Sin

2024-03-20 21:03:48 CMG Hausa

A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara azamar ingiza ci gaban yankin tsakiyar kasar Sin daga babban mafari.

Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban hukumar aikin soja ta kasar, ya yi kiran ne cikin jawabin da ya gabatar, yayin taron karawa juna sani, game da yadda za a zaburar da ci gaban yankin tsakiyar kasar Sin a sabon zamani. (Saminu Alhassan)