logo

HAUSA

Majalissar dokokin HK na Sin ta zartas da kudurin dokar kare tsaron kasa

2024-03-19 19:06:05 CMG Hausa

A yau Talata ne majalissar dokokin yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin, ta zartas da kudurin dokar kare tsaron kasa a karatu na 3. (Saminu Alhassan)