logo

HAUSA

Shugaban Angola ya isa kasar Sin domin ziyarar aiki

2024-03-14 10:28:08 CMG Hausa

Shugaban kasar Angola Joao Lourenco ya isa filin jirgin sama na kasa da kasa na birnin Beijing da safiyar yau Alhamis, domin fara ziyarar aiki a kasar Sin wadda za ta gudana daga yau ranar 14 zuwa 17 ga Maris. (Yahaya)